Contact Information

Theodore Lowe, Ap #867-859
Sit Rd, Azusa New York

We Are Available 24/ 7. Call Now.

Dan takarar Shugabancin Karamar Hukumar Minjibir Karkashin Jamiyyar APC Alhaji Sale Ado Minjibir yace batun bunkasa cigaban matasa a harkokin wasanni na kan gaba cikin manufofin sa da zarar ya zamu nasara a zabe mai zuwa,

Alhaji Sale Ado na wannan jawabi a lokacin da daya daga cikin manyan kungiyoyin yankin ta bashi lambar karramawa, Sale Minjibir wanda yayi farin ciki da lambar yabon yace ya zama wajibi ga matasan yankin su rungumi harkokin wasanni a matsayin sana a duba da alherin dake cikin wasan,

Tsohon babban sakataren maaikatar matasa da wasanni ya kara da cewa kwallon kafa na hada kan matasa da bunkasa vigaban tattalin arzikin alumma ya ja hankalin mahukunta wajen Dada zaburar dasu wajen maida hankali

Share:

administrator

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *