Contact Information

Theodore Lowe, Ap #867-859
Sit Rd, Azusa New York

We Are Available 24/ 7. Call Now.

Shugaba Muhammadu Buhari ya rattaba hannu kan kasafin kudin 2021.

Hukumar EFCC ta gurfanar da mutane fiye da 1300 a gaban kotu a shekarar 2020.

Shugaba Buhari zai yi wa ’yan Najeriya jawabi ranar Juma’a, daya ga watan Janairun 2020.

Gwamnatin Kaduna ta rusa gidan hotel ɗin da aka yi shirya gudanar da taron sharholiya.

Jam’iyyar PRP ta ce Shugaba Buhari ne Ummul-haba’isin matsalolin Najeriya.

Wani mutum mai suna Muhammadu Ibrahim ya cinnawa kansa wuta ya mutu a Filato bayan sun sami sabani da mahaifinsa.

An gudanar da zanga-zanga kan matsalar sace-sacen yara a Kano.

Gwamnatin jihar Akwa Ibom ta sanar da ranar 4 ga watan Janairun 2021 a matsayin ranar da za a sake bude makarantu a jihar.

Jami’an tsaro sun yi nasarar kashe ‘yan bindiga da kama wasu da suka addabi hanyar Kaduna-Abuja.

Wani likita da aka yi wa rigakafin korona a Amurka ya kamu da cutar.

An ceto ’yan ci-rani 150 da jirgin ruwa ya kife da su a gabar Spain.

Chelsea ta bi sahun Man United da Liverpool domin sayen Jadon Sancho daga Dortmund.

Share:

administrator

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *