Contact Information

Theodore Lowe, Ap #867-859
Sit Rd, Azusa New York

We Are Available 24/ 7. Call Now.

Gwamnatin Tarayya ta ɗibi ƙarin talakawa 32,236 da za su riƙa samun tallafin N5,000 duk wata a Kaduna.

Covid-19: Jami’an kula da lafiya 476 suka kamu da cutar a Abuja.

Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, ya ce ‘yan bindiga daga ƙasar Mali na ƙoƙarin shigowa Najeriya ta iyakar da ke jihar.

Sojojin Najeriya 3 sun rasu bayan motarsu ta taka nakiya da ‘yan Boko Haram suka birne a titi a jihar Borno.

Rabran Matthew Hassan Kukah ya ce bai yi kira da a yi wa Buhari juyin mulki ba.

Hukumar NAFDAC ta rufe kamfanonin haɗa magani guda shida a Najeriya.

‘Yan bindiga ɗauke da makamai a Jihar Imo sun yi garkuwa da wani babban Faston Cocin Katolika mai muƙamin Bishop, Most Rev. Dr. Moses Chikwe.

Kasar Iran ta fara gwajin allurar rigakafin cutar COVID-19 da ta sana’anta a cikin gida.

An kubutar da ‘yan gudun hijira 64 a gabar tekun Turkiyya.

Wata girgizar kasa mai karfin 6.3 a ma’aunin Richter ta afkawa ƙasar Croatia tare da jikkata mutane da dama da rusa gidaje masu yawa.

Philipines ta hana shigowar baƙi ƙasarta daga Ingila da wasu ƙasashe 19.

Kasar Dubai ta ƙara wa baƙi wa’adin bizarsu a kyauta.

Diego Costa ya kawo karshen kwantiraginsa da ƙungiyar Athletico Madrid don raɗin kansa.

Share:

administrator

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *