Contact Information

Theodore Lowe, Ap #867-859
Sit Rd, Azusa New York

We Are Available 24/ 7. Call Now.

An sami karin mutane 838 da suka kamu da cutar Coronavirus a Najeriya, jimilla 84,414.

Ƙungiyar ƴan Naija Delta ta bawa Buhari wa’adi na cewa jami’an EFCC su janye daga gidan Tompolo tare da buɗe masa asusun ajiyarsa.

Majalisar wakilai za ta kafa wata doka da za a rika hukunta masu nomawa da ta’ammulli da tabar wiwi.

‘Yan bindigan da suka sace Fasto da matarsa a Kaduna sun sake su.

Covid-19: Gwamna Wike na jihar Rivers ya yi barazanar sake rufe jihar.

Tsohon Gwamnan jihar Neja, Babangida Aliyu ya ce duk Gwamnan da ya kasa magance tsaro ya sauka kawai.

Kungiyar Tarayyar Turai ta fara riga- kafin korona a dukkan nahiyar.

Kimanin mutum 40 sun mutu a hatsarin mota a Kamaru.

Tsohon shugaban Afrika ta Tsakiya, Francois Bozize ya marawa ‘yan tawaye baya.

EPL: Liverpool da West Bromwich sun tashi 1:1 a wasan da suka buga jiya.

EPL: Wolverhampton da Tottenham sun tashi 1:1 a wasan jiya.

Share:

administrator

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *