Gwamna Ganduje na jihar Kano ya yiwa Sanata Kwankwaso ta’aziyyar rasuwar mahaifinsa.
Shugaban hukumar NCDC ya ce riga-kafi ne kadai zai kawo karshen Corona.
Ranar Kirismeti: Yan Boko Haram sun kona coci a Chibok, sun hallaka mutane 6.
Rundunar ‘yan sandan jihar Katsina ta gurfanar da wasu matasa 14 da suka kware wajen satar motoci.
Kwamitin PTF za ta dauki mataki a kan masu shigowa ba tare da gwajin Coronavirus ba.
Gwamnatin Osun ta fara rabon buhunan shinkafa 40,333 ga jama’ar jihar domin saukaka musu radadin annobar COVID-19.
Kungiyar dalibai na kasa, ta gudanar da zanga-zanga a jihar Oyo bisa zargin Amotekun da kashe wani dalibi.
Jami’an tsaron Tunisia sun tsamo gawarwakin ‘yan ci rani 20 daga teku.
Cutar Corona ta yi ajalin jagoran ƴan adawan Mali, Soumaila Cisse.
An fara yi wa ƴan ƙasashen Mexico da Chile da Costa Rica allurar riga-kafin cutar korona.
Shugabannin EU sun yi murna da yarjejeniyar cinikayya tsakaninsu da Ingila.
Barcelona ta musanta rahotannin da ke cewa tana son ɗaukar ɗan wasan bayan Arsenal, Mustafi.