Contact Information

Theodore Lowe, Ap #867-859
Sit Rd, Azusa New York

We Are Available 24/ 7. Call Now.

Shugaba Buhari Buhari ya amince da sakin sama da Biliyan 44 don samar da tituna a Abuja.

Gwamnan jihar Legas, Babajide Sanwo-Olu, ya warke daga cutar COVID-19, bayan kwanaki 12 a killace.

Shaguna sama da 150 suka kone kurmus a kasuwar Funtua sakamakon gobara da ta tashi.

Uwar jam’iyyar APC ta soke dakarwar da jam’iyyar tsagin Igo Aguma ta yi wa Ministan Sufuri, Rotimi Amaechi.

Gwamna Zulum na jihar Borno ya bankado ma’aikatan kananan hukumomi da Malaman makaranta na bogi su 22,556 a jihar.

Shugaba Buhari ya soke shagalin bikin Kirsimeti a Abuja.

Majalisar Dokokin Jihar Neja ta tsige Shugaban masu rinjayenta saboda bai halarci zaman gabatar da kasafin kudin 2021 ba.

Miyagun ‘yan bindiga sun kai wa dakarun soji hari a karamar hukumar Okene ta jihar Kogi inda suka kashe sojoji 2.

Sojojin Ethiopia sun kashe mutane 40 da ake zargi da yi wa farar hula kisan kiyashi.

An fara yi wa mutane allurar riga-kafin Covid-19 a Kuwait, kuma fira minista aka fara yi wa.

Gwamnatin Trump ta amince da sayarwa da Saudiyya manyan bama-bamai.

Kungiyar PSG ta kori mai horas da ‘yan wasanta, Thomas Tuchel.

Share:

administrator

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *