Contact Information

Theodore Lowe, Ap #867-859
Sit Rd, Azusa New York

We Are Available 24/ 7. Call Now.

Majalisar Dattawan Najeriya ta amince da kasafin kudin 2021, inda majalisan wakilai suka yi karin bilyan 500.

Kotu ta bai wa Abdulrashed Maina damar kare kansa a watan Junairu na sabuwar shekarar 2021.

Gwamanatin jihar Adamawa ta ce, rufe makarantu a jihar ba shi da alaka da annobar Covid-19.

Babban bankin Najeriya, CBN ya kwace lasisin kananan bankuna 42 a Najeriya.

Gwamna Matawalle na jihar Zamfara ya cxe abun kunya ne APC ta rika zarginsa yana daukar nauyin ‘yan fashi.

Mai bai wa shugaban kasa shawara a kan harkoki yada labarai, Femi Adesina ya ce ‘yan Najeriya su gode Allah bama bamai sun daina tashi a kullum.

Covid-19: Masu bautan kasa 11 suna dauke da cutar a sansansnin masu bautan kasa da ke Jalingo.

Tsohon gwamnan jihar Jigawa ya ce kwata-kwata ba ya goyon bayan stige Shugaba Buhari daga kna mukaminsa.

Amurka ta ware dala biliyan 900 na tallafin korona ga ‘yan kasar.

Hukumar Lafiya ta Duniya, WHO ta fara tattaunawa da gwamnatin Burtaniya bisa bullar wata sabuwar nau’in cutar COVID-19.

Har yanzu ana neman kusan mutane 80,000 a cikin Mexico da suka bace.

Faransa ta dakatar da zirga-zirga zuwa Ingila saboda sabon nau’in kwayar cutar corona.

Share:

administrator

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *