Contact Information

Theodore Lowe, Ap #867-859
Sit Rd, Azusa New York

We Are Available 24/ 7. Call Now.

Covid-19: Gwamna El-Rufai na jihar Kaduna ya umurci ma’aikatan jihar da suke kasa da mataki na 14 su zauna a gida.

Mummunan gobara ta tashi a rukunin dakuna kwanan dalibai mata da ke kwalejin ilimi na Zamfara.

Tsohon Gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido ya ce PDP ce kawai za ta iya gyara Najeriya.

Gwamnatin Ebonyi ta takaita lokutan zuwa wuraren ubada saboda COVID-19.

Sojojin Najeriya sun kashe tare da cafke ‘yan bindiga a kayan ‘yan sanda a Zamfara.

Nnamdi Kanu ya yi Allah-wadai da gwamnonin yankin Kudu maso Gabas kan kin amincewa da ‘yansandan IPOB.

Hukumar kula da ‘yan sanda a Najeriya ta sallami manyan jami’an ‘yansanda 4 daga aiki kan saba wa doka.

APC ta lashe dukkanin kujerun ciyamomi da kansiloli a Jihar Gombe.

Hukumar Hisbah a jihar Kano ta hana bukukuwa da dare a fadin jihar.

Gagarumin dan fashi da makami, Adeneyi Ajayi ya gudu daga wurin ‘yan sanda a Lagos.

Covid-19: Netherlands da Belgium sun hana jirage daga Ingila shiga ƙasashensu.

EPL: Leicester City ta sami nasara a kan Tottenham da ci 2:0 a wasan yau.

Seria A: Inter Milan ta sami nasara a kan Spezia da ci 2:1 a wasan yau.

Share:

administrator

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *