Contact Information

Theodore Lowe, Ap #867-859
Sit Rd, Azusa New York

We Are Available 24/ 7. Call Now.

An sami karin mutane 920 da suka kamu da cutar Coronavirus a Najeriya, jimilla 77,932.

Covid-19: Gwamna Sanwo-Olu na jihar Lagos ya kamu da cutar.

Iyayen yaran da aka sace a Katsina sun amshi yaransu a jiya.

An yi garkuwa da Shugaban ma’aikatan jihar Edo, Mr. Anthony Okungbowa.

Kungiyar Miyetti Allah sun karyata cewa da su aka yi sulhun sako daliban makarantar Sakandare ta Kankara a jihar Katsina.

An gudanar da zanga-zangar karin kudin wutar lantarki a Kaduna.

Wasu ‘yan bindiga sun yi garkuwa da Tsohon shugaban karamar hukuma a jihar Kogi, inda suka bukaci a ba su Naira milyan 25.

An yi wa Firai ministan Isra’ila, Benjamin Netanyahu rigakafin cutar korona.

Kotu ta saki Musulmin da ake zargi da sauyawa Ba’indiya Addini.

Sakataren wajen Amurka, Mike Pompeo ya daurawa kasar Rasha laifin harin yanar gizon aka kaiwa Amurka.

EPL: Everton ta sami nasara a kan Arsenal 2:1 a wasan jiya.

LaLiga: Barcelona da Valencia sun tashi 2:2 a wasan jiya.

Seria A: Juventus ta sami nasara a kan Parma Calcio 4:0 a wasan jiya.

Share:

administrator

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *