Contact Information

Theodore Lowe, Ap #867-859
Sit Rd, Azusa New York

We Are Available 24/ 7. Call Now.

An sami karuwar mutane 806 da suka kamu da cutar Coronavirus a Najeriya, jimilla 77,013.

Gwamnatin Najeriya ta ce ba za ta kara wa’adin hada lambar waya da lambar Katin Dan Kasa ba.

Shugaba Buhari ya alkawarin yi wa bangaren tsaro garambawul.

Sace daliban Katsina: Garba Shehu ya nemi afkuwar alkaluman da ya bayar.

Hedikwatar tsaro ta Najeriya ta ce sojoji sun kashe ‘yan Boko Haram 9 a Borno.

Gwamnatin Legas ta kafa sabbin dokoki domin daƙile annobar Coronavirus da ta ƙara bazuwa a jihar.

Majalisar Ɗinkin Duniya ta yi gargaɗin yunwa a Sudan ta Kudu

Likitoci na neman tallafi don raba tagwayen da aka haifa manne a Yemen.

Wani harin kunar bakin wake da Al-Shabab suka kai ya yi sanadiyyar mutuwar mutane 10 a Somaliya.

Motoci 1,000 sun maƙale a cikin dusar ƙanƙara a wani babban titi a Japan.

Ta’addanci: Majalisar Dinkin Duniya na neman dala miliyan 254 don tallafawa Mozambique.

Share:

administrator

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *